Listen

Description

Send us a text

Gwamnatin Najeriya ta fara  jigilar yan Najeriya mazauna kasar Sudan bisa kulawar Hukumar Bada Agajin Gaggawa Ta Kasa, NEMA. 

Me ake ciki kuma ina aka kwana game da kwaso yan Najeriya zuwa gida daga Sudan? 

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.