Listen

Description

Send us a text

Kanawa a karon farko ba su yi wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari kara ba a lokacin da ya ziyarci jihar domin kaddamar da wasu ayyuka.

Ko mene ne dalilin su na rashin bai wa shugaban kasae kyakkyawar tarbar da suka saba bashi duk lokacin da ya ziyarci jihar a baya?

Shirin Najeriya a yau ya dubi al’amarin.