Listen

Description

Send us a text

Ranar Asabar 15 ga watan Afrilun shekarar nan ta 2023 ake sa ran  karasa zaben jihohin da aka bayyana a matsayin zaben da bai kammala ba a fadin Najeriya.

Lura da yadda kallo ya koma Jihar Adamawa sakamakon samun mace 'yar takara dake neman doke gwamna mai ci, ko wadanne kalubale ne ke gaban Aishatu Binani? 

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani. A yi sauraro lafiya.