Listen

Description

Send us a text

Tun bayan bayyanar sakamakon zaben da Bola Tinubu ya lashe, masu sharhi suka fara hangowa sabon shugaban na Najeriya wadansu matsaloli da ke gabansa. 

Shin ta yaya ya kamata Tinubu ya tunkari matsalolin da suka dabaibaye tattalin arziki da ilimi, da tsaro? 

Saurari shirin Najeriya A Yau domin jin yadda masana suka kalli matsalolin da suka dabaibaye kasar.