Listen

Description

Send us a text

Rahotanni sun tabbatar cewa shahararren dan ta’adda, Bello Turji ya tuba, ya kuma rungumi zaman lafiya har ma ya fara kaddamar da hare-hare a kan ’yan ta’addar da ba sau daina kai wa jama’ar jihar hari ba. 

Mene ne gaskiyar wannan batu, kuma wane kalubale tubar Turji ke tattare da su?

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin masana kan wannan batu.