Send us a text
’Yan Najeriya da dama na kokawa da matsalolin da suke fuskanta a lokacin tafiye-tafiye saboda tsadar kudin mota da kuma rashin kyan hanyoyi.
Shin mene ne mafitar wadannan matsalolin?
Sai ku biyo mu cikin shirin Najeriya a yau domin sauraro.