An bukaci cibiyoyin watsa labaran Najeriya dasu zama masu kishin kasa da kwarewa wajen gudanar da ayyukan su don inganta hadin kai da cigaban kasa.
shin dagaske ne 'yan jarida a Najeriya basuda kishin kasa?
wannan shine batun da shirin Njaeriya A yau zai maida hankali.