Listen

Description

Send us a text

Dole ta sa ’yan kasuwa sauko da farashin kayayyakin da suke sayarwa saboda karancin kudin da ke yawo a gari da kuma hannun mutane.

Yaya ’yan kasuwan suke ji game da wannan al’amarin?

Shirin Najeriya a yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki da masana kan al’amarin.