Listen

Description

Send us a text

Kusan mako biyu ke nan tun bayan da gwamnati ta bayar da umarnin katse layukan sadarwa a Jihar Zamfara; kusan mako guda bayan Katsina ta bi sahu.

Ko wanne hali mutanen jihohin ke ciki, musamman ta fuskar mu'amalar kasuwanci, ko zumunci?

Shirin Najeriya a Yau ya tambayi wasu 'yan asalin yankin yadda suke mu'amala da 'yan uwa da abokan arziki.