Lura da yadda jam'iyyun adawa suka samu kujeru masu yawan da ke neman basu rinjaye a zauren Majalisar Tarayyar Najeriya.
Ya ya zata kaya s sabuwar majalisar kasar?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi irin tasirin da yawan 'yan majalisun da suka fito daga jam'iyyun adawa zai shafi tafiyar da harkokin majalisar.