Send us a text
Shirin ya tuntubi jihohin Kano, Legas da kuma Sakkwato kan yadda ragunan layya ke araha a bana.Shirin ya kuma tuntubi malamin addini inda ya ja hankalin masu cewa dole sai sun yi layya ko da bashi ko da roko.