Send us a text
Gwamnatin Tarayya ta ce kwarya-kwaryar kasafin kudin 2021 da Shugaba Muhammadu Buhari ya sanyawa hannu a ranar Litinin zai fara aiki nan take.
Shirin Najeriya a Yau ya yi nazara a kan wadanda za su amfana da kasafin na sama da Naira biliyan 900.