Listen

Description

Send us a text

Rashin samun aikin yi a tsakanin wadanda suka kammala karatu mai zurfi na ci gaba da janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ’yan Najeriya, har wasunsu na yin da-na-sanin bata shekarunsu a yin karatun.

Masana kuma na dora laifin rashin aikin yi a tsakanin matasa masu ilimin boko a kan rashin ingancin manhajar karatun kasar. Shin a ina gizo ke saka?

Shirin Najeriya A Yau na tafe amsar wannan tambaya.
Latsanan👇🏾domin sauraron shirin kai tsaye
https://bit.ly/3r5kyuP
A daure a yi sharing da wasu groups dan Allah