Listen

Description

Send us a text

Yan takarar gwamnan Jihar Kano sun bayyana kudurorinsu idan Allah ya ba su ikon darewa karagar mulkin jihar.

Sun baje kolin manufofin ne a  wajen wata muhawara  da kamfanin Media Trust ya shirya a birnin Kano.

Shin kun san manufofin nasu? 

Saurari shirin Najeriya A Yau domin sanin inda aka kwana.