Listen

Description

Send us a text

Da zarar an shiga lokacin sanyi, a kan samu cututtuka da dama dake yawo saboda kaÉ—awar iska.

A gefe guda kuma akwai batun kula da lafiyar fata ga masu kaushin jiki da bushewar fata.

Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan da ya kamata ku dauka wajen kare lafiyar ku a lokacin sanyi da hunturu.