Listen

Description

Send us a text

Gwamnatin Tarayya ta jaddada matsayinta a kan hana shigo da kananan injinan janara domin kare lafiyar al'umma.

'Yan Najeriya da dama dai sun dogara ne kacokan a kan wadannan injina don samun wutar lantarkin da suke bukata don gudanar da harkokinsu. 

Ko yaya wadanda abin ya shafa ke ji da wannan mataki?