Listen

Description

Send us a text

Hukumar Tace Fina-Finai da Dab’i Ta Jihar Kano ta haramta shiryawa da nuna fina-finan da ake nuna garkuwa da mutane da kuma yadda ake amfani da muggan makamai.
 
 Hukumar ta ce fina-finan da aka hana din ka iya karantar da masu kallo yadda za su yi barna a maimakon gyara.
 
 A shirin Najeriay a Yau za mu duba abin da dokar ta tanada da martanin masu ruwa da tsaki.