Listen

Description

Send us a text

Gwamnatocin jihohin Kaduna da Katsina da Neja da Zamfara sun kuduri aniyar daukar matakin bai-daya don kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi al'ummarsu.

Matakan da jihohin, wadanda suka fi fama da hare-haren 'yan bindiga, suka dauka sun hada da rufe wasu kasuwanni da hanyoyi.

Shin me ya hana su daukar wannan mataki tun tuni?