Listen

Description

Send us a text

Shugabannin siyasa a sassa da dama na Najeriya na ta kiran al’ummominsu da su tashi su kare kansu daga harin yan bindiga.  

Wadannan kiraye-kiraye na tayar da hankulan al’umma, domin kuwa mutane da dama na ci gaba da tambayar wai shin wadannan 'yan bindigar sun gagari hukumomin tsaro ne, ko yaya lamarin yake?