Listen

Description

Send us a text

'Yan Najeriya kan biya nau'i daban-daban na haraji kama daga harajin cinikayya zuwa ga harajin kudin shiga.

'Yan kasuwa ma kan biya kudaden haraji iri-iri, direbobi ma haka, musamman a matakin karamar hukuma.

Shi me ake yi da wadannan kudade? Me ya sa mutane ba sa son biya?