Listen

Description

Send us a text

Tun bayan hukuncin kotun koli kan zaben gwamnan Jihar Kano da aka yi ranar Juma'a 12 ga Janairun 2024, hankali ya koma kan makomar jam'iyyar APC mai mulki a matakin kasa da ta zamo jam'iyyar hamayya a jihar. 

Ko mece ce makomar APC a Kano? 

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.