Listen

Description

Send us a text

Batun dakatarwar da jam’iyyar NNPP ta yi wa dan takararta na Shugaban Kasa a zaben 2023, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso na daya daga cikin batutuwan da ke daukar hankalin ’yan siyasa a Najeriya. 

Shin da gaske ne wannan takalar hancin makomar Kwankwaso ne a siyasar Najeriya?

Shirin Najeriya A Yau ya doki jaki ya doki taiki. A yi sauraro lafiya.