Listen

Description

Send us a text

Mutane da dama na fakewa idan sun matsu wajen yin bawali a kan titi, ko gefen wuraren shakatawa.

Ko kun san irin cututtukan da yin bawali a fili ke janyowa?

Ku saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci dake tafe da karin bayani gameda munanan cututtukan da fitsari a waje ke janyowa.