Listen

Description

Send us a text

Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NIMET) ta yi hasashen za a sake samun ruwan sama kama da bakin kwarya wanda ka iya haifar da asarar rayuka da rugujewar gidaje a jihohi 17. 

Toshe magudanan ruwa da shara na cikin abubuwan da ke jawo ambaliya, da ma haddasa cutar kwalara. 

Ku biyo mu sannu a hankali domin jin yadda wannan lamari ke shafar rayuwar al'umma.