Listen

Description

Send us a text

Pi wani samfurin kudin intanet ne da har yanzu ake jiran fashewarsa a fadin duniya.

Sai dai kuma an fara amfani da shi wajen yin kasuwanci a Gwagwalada da ke Yankin Birnin Tarayya. Ko dai Pi ta fashe ne?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya yi tattaki zuwa garin Gwagwalada domin kawo muku yadda ake kasuwanci da Pi.