Listen

Description

Send us a text

A ci gaba da murnar cika shekara daya da fara podcast din Aminiya, mun tuntubi abokan huldanrmu na ciki da wajen Najeriya domin jin yadda ta kasance a tsakaninmu da su kawo yanzu.

S
un bayyana ra’ayinsu dangane da shirye-shiryenmu da kuma abin da suke fata mu inganta.