Listen

Description

Send us a text

Rashin tsaftar muhalli da ruwan sha da abinci na taka muhimmiyar rawa wurin yada cutar typhoid, inji masana.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da bayanan yadda ake kamuwa da cutar da yadda za a kare kai daga kamuwa da ita.