Listen

Description

Send us a text

Yunkurin sauke Malam Ibrahim khalil daga kujerarsa ta shugabancin Majalisar Malamai ta Jihar Kano ya janyo cece-kuce a jihar Kano da ma Arewacin Najeriya baki daya.

Jama’a da dama sun zargi gwamantin jihar da  hannu wurin tsige malamin.