Wani lamari da ya daure wa 'yan Najeriya da dama kai shi ne labarin yadda wasu masu satar mutane don neman kudin fansa suka bukaci a tura musu kudi ta banki.
A wannan shirin, mun yi nazari a kan abin da hakan ke nufi da kuma yanayin barayin mutanen.
Want to check another podcast?
Enter the RSS feed of a podcast, and see all of their public statistics.
This website doesn't track the visitors or use any cookies. Made by Alex Barredo. Send your feedback to alex@barredo.es.