Listen

Description

Send us a text

An kai wa makarantu akalla 10 hari a cikin shekarar 2021 inda aka sace yara sama da 700 a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya. 

Shin daga ina matsalar take; anya gwamnati ta shirya tunkarar 2022?  

A yi sauraro lafiya.