Listen

Description

Send us a text

Da yawa mutane kanyi tunanin cewa samun kudi yafi kashe kudi wahala,  abunda zai baka mamaki shine yadda wadansu ke shiga dimuwa idan sun samu kudade masu kauri a hanunsu lokaci guda. 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da hanyoyin da Wadansu 'yan Najeriya ke sa ran zasu kashe kudaden da suka samu bagata tan.