Jam’iyyar Leba ta sanar cewa dan takararta na shugabancin Najeriya, Peter Obi ya jingine yawon neman zabensa.
Shin da gaske ne, kuma mene ne dalili?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko muhimman batutuwa dangane da yanayin kamfe din ’yan takara a zaben 2023.