Listen

Description

Send us a text



Tun bayan da Gwamnatin Najeriya ta canza kudaden kasar wadansu gwamnoni ke adawa da tsarin, saboda a cewarsu, tsarin zai shafi masu karamin karfin jihohinsu.

Shin da gaske domin talakawa gwamnonin ke wannan fada?

Shirin Najeriya A YAU ya ji ta bakin ’yan Najeriya kan yadda suke kallon fadan da gwamnonin suka ce suna yi domin su.