Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana abin da take shirin yi kan hukuncin kisa ta hanyar rataya da Babbar kotun Musulunci ta yanke wa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara kan yin batanci ga Manzon Allah (SAW).
Shin kuna ganin za a aiwatar da hukuncin kotun?
Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin inda aka kwana.