Listen

Description

Send us a text

Wane mizani kuke amfani da shi wajen auna masu matsakaicin karfi ko wadata ko kuma masu karamin karfi a Najeriya?

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan matsayin da za a iya dora yadda al'umma ke rayuwa.