Listen

Description

Send us a text

A lokuta daban-daban, Babban Bankin Najeriya (CBN) kan ƙara kuɗin ruwa, ya kuma ce yana yin hakan ne da nufin daidaita tattalin arziki. 

Shin wanne irin tasiri wannan mataki yakan yi a kan tattalin arziƙin da ma rayuwar ’yan Najeriya? 

Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari a kan wannan batu.