Listen

Description

Send us a text

Wasu kalaman da jagoran Kwankwasiyya Rabi’u Musa Kwankwaso ya furta yana zargin Gwamnatin Tarayya suna ci gaba da tayar da kura.

Fadar shugaban kasa da jam’iyyar APC a matakin kasa da jihar Kano sun yi kakkausan suka da kiran a yi maza-maza a kama shi.

Shin me ya girgiza Jam’iyyar ta APC game da wadannan kalamai?  Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan wannan turka-turka.