Listen

Description

Send us a text


Yunkurin hukumar NCC na hana kananan yara amfani da waya ya bar baya da kura. 

'Yan Najeriya na ci gaba da fadin albarkacin bakinsu.
Hukumar ta yi martani akan wannan batu.

Ayi sauraro lafiya.