Listen

Description

Send us a text

A kokarinta na tsaftace wa'azi a jihar Kano, gwamnati na yunkurin yin dokar gwada lafiyar kwakwalwar malamai.

 Wannan yunkuri na shan raddi daga malaman da almajirai da dama, har ma wasu na bayar da shawarar a fara daga shuwagabanni masu rike da mukaman siyasa zuwa kan masu unguwanni kafin a zo kan malamai.