Listen

Description

Send us a text

A duk lokacin da aka ce soyayya ta kullu a tsakanin mutane biyu, hakan na tafe da wasu hidimomin da soyayyar ke zuwa dasu.


Cikin irin wadannan hidimomi akwai kyauta da masoya ke baiwa junan su.


Wadannan kyaututtuka sun hada da turare, agogon hannu, sarka ko zobe da dai sauransu.