Listen

Description

Send us a text

Ana yawan zargin maza da cuzgunawa mata, sai dai a wadansu lokutan ana samun matan da laifin cuzgunawa mazajen nasu. 

Masana sun bayyana tasirin kalaman kauna wurin magance rikice-rikicen zamantakewar aure. Ayi sauraro lafiya.