Listen

Description

Send us a text

‘yan gudun hijira na cikin tasku a sansanonin gudun Hijira a Najeriya. Rashin abinci, rashin makaranta da tsananin talaucin da suke ciki na cigaba da barazana ga wanzuwarsu a matsayin cikakkun mutane masu ‘yanci.

Ayi sauraro lafiya.