Listen

Description

Send us a text

A shekarar 2021, tattalin arzikin Najeriya ya gamo da abubuwa da dama, masu daɗi da marasa daɗi.

Ina wadannan abubuwan suka kai 'yan Najeriya, a ina kuma suka baro su?

A wannan shirin na Najeriya a Yau, mun yi bitar muhimmai daga cikin al'amuran da suka wakana a Najeriya ta fuskar tattalin arziki.