Listen

Description

Send us a text

Yau kusan makwanni hudu ke nan al’ummar Jihar Zamfara na rayuwa ba wata hanyar sadarwa ta waya da sauran sassan duniya. 

Abokinmu a Kaduna, Muhammad Ibrahim Yaba, ya ziyarci jihar domin gane wa idonshi halin da ake ciki a yanzu.

Bayan dawowarsa ya shigo dakinmu na hada shirye-shirye don raba mana tsarabar abin da ya gano.