Listen

Description

Send us a text

Bukatar bai wa yaran da ke karatu a tsangaya ilimin zamani na cikin daililan da suka sa wasu hukumomi daukar matakan yin garambawul ga tsarin tsangaya.
Ayi Sauraro lafiya