Ba kasafai ake samun ‘yan jam’iyya daya suna yi wa junansu zagon kasa ba.
Sai a wannan karon ga dan takarar jam’iyar APC yana korafin cewa ana yi wa takararsa kafar Ungulu.
Shin wa ke yi Tinubu kafar Ungulu?
Shirin Najeriya a yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki da kuma masu sharhi.