Listen

Description

Send us a text

Karancin man fetur da ya biyo bayan shigowa da gurbataccen man fetur a Najeriya ya jefa al’ummar Abuja da sauran wurare a cikin halin ni-’yasu.

Farsahin ababen hawa ya tashi, gami fa karancin ababen hawa na haya da ya tilasta wa fasinjoji yin doguwar tafiya a kasa, a yayin da gidajen mai da ’yan bumburutu ke cin karensu babu babbaka.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da bayanan irin wainar da ake toyawa.