A kwanakin nan rahotannin mutuwar jama'a da dama a gida daya ko unguwa daya sakamakon cin wani abinci da aka sarrafa a tare sun karade kafafen yada labarai.
Shin wane abinci ne ke dauke da gubar da ke ajalin jama'a, kuma ya za ayi a ganeshi a kuma shawo kan matsalar?
Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin kare kai da masoya daga fadawa hadarin gurbataccen abinci.