Listen

Description

Send us a text

Shirin Najeriya A Yau ya binciko yadda Shekau yayi kuruciyarshi daga bakin mahaifiyarshi da dagacin garinsu.

A karshen shirin munyi hira da masanin halayyar dan Adam domin sanin ko kuruciyar mutum nada tasiri akan yadda zai rayu. 

Ayi sauraro lafiya