Listen

Description

Send us a text

 Yau take 6 ga wata, kuma yaune za a fafata tsakanin 'yan takaran zama gwamna 18 a jihar Anambra dake kudancin Najeriya. 

Shirin Najeriya A Yau na dauke da bayanan halin da ake ciki, sanna mun bibiyi me janyewar 'yan awaren IPOB daga matsayinsu na baza'ayi zabe ba ke nufi.